Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Ukraine
Lvivska Street 64
Briukhovychi
79491 LVIV
UKRAINE
+38 032-240-9200
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 1 da rabi
Ayyukan da Muke Yi
Muna kula da ayyukan Shaidun Jehobah a ikilisiyoyi fiye da 1,700 da kuma kula da gina Majami’un Mulki a Ukraine. Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harshen Ukrain.