Laburare
Ka shiga laburarenmu na littattafai da bidiyoyi. Ka karanta ko ka saukar da sababbin mujallun Hasumiyar Tsaro da Awake! da kuma wasu abubuwan da ke kasa. Ka saurari sautin littattafanmu kyauta a harsuna da yawa. Ka kalli bidiyoyi a harsuna da yawa ko ka saukar da su, har a yaren kurame.

