Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Trinidad da Tobago
The Assn of JWs of Trinidad da Tobago
Lower Rapsey St and Laxmi Lane
CUREPE
TRINIDAD DA TOBAGO
+1 868-663-3392
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki minti 45
Ayyukan da Muke Yi
Muna kula da aikin koyar da Littafi Mai Tsarki na Shaidun Jehobah a Trinidad da Tobago har ma da Guyana.