Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Slovakia
Pekna cesta 17
831 52 BRATISLAVA 34
SLOVAK REPUBLIC
+421 2-49107611
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 10:30 na safe da kuma 1:00 zuwa 3:30 na rana
Zai ɗauki awa 1 da rabi
Ayyukan da Muke Yi
Muna kula da ayyukan Shaidun Jehobah da suka fi 26,500 a Czech Republic da kuma Slovakia. Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harsunan Slovak da Yaren Kurame na Slovak. Muna tura littattafai zuwa ikilisiyoyi a Austria, Czech Republic, Slovakia, da Slovenia.