Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Papua New Guinea
Jehovah’s Witnesses
Section 85, Lot 24, Avaka St.
Gordon
PORT MORESBY, NCD
PAPUA NEW GUINEA
+675 325-3011
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 1
Ayyukan da Muke Yi
Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harsunan Hiri Motu da kuma Tok Pisin da kuma wasu harsuna 12.