Koma ka ga abin da ke ciki

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Madagascar

Vavolombelon’i Jehovah

Lot 1207 MC

Mandrosoa

105 IVATO

MADAGASCAR

+261 2022-44837

+261 3302-44837 (Mobile)

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

7:30 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma

Zai ɗauki awa 1

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harsunan Malagasy, Tankarana, Tandroy, da Vezo. Muna ɗaukan sautin littattafai da yin bidiyo a harshen Malagasy. Muna kula da ayyukan ikilisiyoyi kusan 600. Muna tura littattafai da ƙasidu fiye da 270,000 da kuma mujallu fiye da 600,000 kowane wata.

Sauko da littafin zagawa.