Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Korea
Sindumangok-ro 73, Gongdo-eup
Anseong-si, Gyeonggi-do
JAMHURIYAR KORIYA
+82 31-690-0033
Zagawa
Litinin zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 2
Ayyukan da Muke Yi
Muna buga mujallu miliyan 18 cikin harsuna 6 kowace shekara kuma muna tura littattafai da mujallu tan 850. Muna fassara cikin harsunan Koriya da kuma yaren kurame na Koriya. Muna ɗaukan sauti na littattafai a Yaren Kurame na Koriya.