Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Gana
Nungua Police Checkpoint
Hse. No. J 348/4
Tema Beach Road
Nungua
ACCRA
GHANA
+233 30-701-0110
+233 30-2712-456
+233 30-2712-457
+233 30-2712-458
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 1
Ayyukan da Muke Yi
Muna fassara littattafai da suke bayani a kan Littafi Mai Tsarki zuwa harsunan Twi, Ewe, Ga, Dangme, Nzema, Frafra, da kuma Daagare. Muna ɗaukan sautin littattafai da kuma yin bidiyo a harsunanTwi, Ewe, and Ga. Muna gina aƙalla Majami’un Mulki 60 a shekara kuma muna tura tan dubbai na littattafi a dukan ƙasar Gana.