Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Finland
Puutarhatie 60
FI-01300 VANTAA
FINLAND
+358 9-825-885
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:30 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 1 da rabi
Ayyukan da Muke Yi
Muna buga mujallu, ƙasidu, da warƙoƙi miliyan 30 a harsuna 100 kowace shekara. Muna tura tan 127 na littattafai da kuma wasu abubuwa zuwa ƙasar Rasa da kuma ƙasashen Balic kowace.