Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Ecuador
Sociedad de Estudiantes de la Biblia - Testigos de Jehová
Kilometer 23,5 via a la Costa (600 meters before the tollbooth)
GUAYAQUIL
ECUADOR
+593 4-371-2720
Zagawa
Litinin zuwa Jumma’a
8:30 zuwa 10:30 na safe da kuma 1:30 zuwa 3:30 na yamma
Zai ɗauki awa 1 da rabi
Ayyukan da Muke Yi
Muna kula da ayyukan ikilisiyoyi fiye da 900. Muna kuma fassara littattafai masu bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harshen Quichua da wasu dabam dabam, da kuma yaren kurame na Ecuadoria da Shuar.