Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Dominican Republic
Autopista San Isidro #100
(Al lado de Coral Mall, Frente a Savica)
SANTO DOMINGO ESTE
DOMINICAN REPUBLIC
+1 809-595-4007
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 1
Ayyukan da Muke Yi
Muna kula da ayyukan koyar da Littafi Mai Tsarki na Shaidun Jehobah a Dominican Republic. Zagawa ya haɗa da tarihin ayyukan Shaidun Jehobah a ƙasar.