Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Croatia
Štrokinec 28
HR-10090 ZAGREB-SUSEDGRAD
CROATIA
+385 1-37-95-001
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 2
Ayyukan da Muke Yi
Muna kula da ayyukan ikilisiyoyi fiye da 60 a Croatia. Zagawa ya haɗa da nuna abin tarihi.