Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Bulgariya
Boulevard Tsar Boris III 227
1618 SOFIA-PAVLOVO
BULGARIYA
+359 2-9559-590
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma
Zai ɗauki awa 1
Ayyukan da Muke Yi
Muna kula da ayyukan ikilisiyoyi da rukunoni wajen 60 a Bulgariya. Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harsunan Bulgariya, Yaren Kurame na Bulgariya da kuma Romany.