Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Biritaniya
Watch Tower
The Ridgeway
LANDAN
NW7 1RN
INGILA
+44 20-8906-2211
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
9:45 na safe; 1:15 na rana; da kuma 3:00 na rana
Lokaci awa 1 da rabi
Ayyukan da Muke Yi
Muna buga mujallu da ƙasidu fiye da miliyan 200 a kowace shekara kuma muna tura su ga ƙasashe fiye da 100 na duniya. Zagawa ya haɗa da tarihin ayyukan Shaidun Jehobah a Biritaniya.