Fast Facts—Ireland
- Yawan Jama'a—7,192,000
- Masu Shela—8,269
- Ikiliisyoyi—122
- 1 to 892—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population
AIKIN WALLAFA LITTATTAFAI
Yin Wa’azin Bishara a Yarukan Kasar Ireland da Biritaniya
Shaidun Jehobah suna iya kokarinsu su nemi mutanen da suke karanta ko kuma fadin yarukan Ireland da kuma Biritaniya. Mene ne sakamakon hakan?