Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Siwizalan

  • Ana wa’azi da fosta a birnin Zurich, Siwizalan

  • Ana rarraba littattafai da ke bayyana Littafi Mai Tsarki kusa da tsibirin Château de Chillon a garin Montreux, Siwizalan

  • Ana nuna bidiyo a dandalin jw.org a birnin Lucerne, kasar Siwizalan

  • Ana tattauna sakon Littafi Mai Tsarki a Yankin Lavaux, Siwizalan

Fast Facts—Siwizalan

  • Yawan Jama'a—8,961,000
  • Masu Shela—20,367
  • Ikiliisyoyi—251
  • 1 to 444—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

DAGA TARIHINMU

Sun Yi Iya Kokarinsu

Ta yaya Shaidun Jehobah suka taimaka wa ’yan’uwansu masu bi a Jamus nan da nan bayan yakin duniya na 2?