Fast Facts—Kwango (Kinshasa)
- Yawan Jama'a—105,625,000
- Masu Shela—280,107
- Ikiliisyoyi—4,590
- 1 to 396—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population
AIKIN WALLAFA LITTATTAFAI
Yadda Shaidun Jehobah Suke Samun Littattafai a Kwango
Shaidun Jehobah suna yin tafiya mai nisa a kowane wata don su kai wa mutane Littafi Mai Tsarki da kuma littattafai da ke bayyana Littafi Mai Tsarki a Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kwango.