Yadda Za Ka Nemi Ayoyin da Ke Cikin Littafi Mai Tsarki
Jerin Littattafan Littafi Mai Tsarki a
Sunan Littafi |
Marubuci |
Lokacin Kammalawa |
---|---|---|
Farawa |
Musa |
1513 K.H.Y. |
Fitowa |
Musa |
1512 K.H.Y. |
Littafin Firistoci |
Musa |
1512 K.H.Y. |
Littafin Kidaya |
Musa |
1473 K.H.Y. |
Maimaitawar Shari’a |
Musa |
1473 K.H.Y. |
Yoshuwa |
Yoshuwa |
c. 1450 K.H.Y. |
Alkalai |
Sama’ila |
c. 1100 K.H.Y. |
Rut |
Sama’ila |
c. 1090 K.H.Y. |
1 Sama’ila |
Sama’ila; Gad; Natan |
c. 1078 K.H.Y. |
2 Sama’ila |
Gad; Nathan |
c. 1040 K.H.Y. |
1 Sarakuna |
Irmiya |
580 K.H.Y. |
2 Sarakuna |
Irmiya |
580 K.H.Y. |
1 Tarihi |
Ezra |
c. 460 K.H.Y. |
2 Tarihi |
Ezra |
c. 460 B.C.E. |
Ezra |
Ezra |
c. 460 K.H.Y. |
Nehemiya |
Nehemiya |
a. 443 K.H.Y. |
Esta |
Mordekai |
c. 475 K.H.Y. |
Ayuba |
Musa |
c. 1473 K.H.Y. |
Zabura |
Dauda da wasu mazaje |
c. 460 K.H.Y. |
Karin Magana |
Sulemanu; Agur; Lemuwel |
c. 717 K.H.Y. |
Mai-Wa’azi |
Sulemanu |
b. 1000 K.H.Y. |
Wakar Wakoki |
Sulemanu |
c. 1020 K.H.Y. |
Ishaya |
Ishaya |
a. 732 K.H.Y. |
Irmiya |
Irmiya |
580 K.H.Y. |
Makoki |
Irmiya |
607 K.H.Y. |
Ezekiyel |
Ezekiyel |
c. 591 K.H.Y. |
Daniyel |
Daniyel |
c. 536 K.H.Y. |
Hosiya |
Hosiya |
a. 745 K.H.Y. |
Yowel |
Yowel |
c. 820 K.H.Y. (?) |
Amos |
Amos |
c. 804 K.H.Y. |
Obadiya |
Obadiya |
c. 607 K.H.Y. |
Yona |
Yona |
c. 844 K.H.Y. |
Mika |
Mika |
b. 717 K.H.Y. |
Nahum |
Nahum |
b. 632 K.H.Y. |
Habakkuk |
Habakkuk |
c. 628 K.H.Y. (?) |
Zafaniya |
Zafaniya |
b. 648 K.H.Y. |
Haggai |
Haggai |
520 K.H.Y. |
Zakariya |
Zakariya |
518 K.H.Y. |
Malakai |
Malakai |
a. 443 K.H.Y. |
Matiyu |
Matiyu |
c. 41 B.H.Y. |
Markus |
Markus |
c. 60-65 B.H.Y. |
Luka |
Luka |
c. 56-58 B.H.Y. |
Yohanna |
Manzo Yohanna |
c. 98 B.H.Y. |
Ayyukan Manzanni |
Luka |
c. 61 B.H.Y. |
Romawa |
Bulus |
c. 56 B.H.Y. |
1 Korintiyawa |
Bulus |
c. 55 B.H.Y. |
2 Korintiyawa |
Bulus |
c. 55 B.H.Y. |
Galatiyawa |
Bulus |
c. 50-52 B.H.Y. |
Afisawa |
Bulus |
c. 60-61 B.H.Y. |
Filibiyawa |
Bulus |
c. 60-61 B.H.Y. |
Kolosiyawa |
Bulus |
c. 60-61 B.H.Y. |
1 Tasalonikawa |
Bulus |
c. 50 B.H.Y. |
2 Tasalonikawa |
Bulus |
c. 51 B.H.Y. |
1 Timoti |
Bulus |
c. 61-64 B.H.Y. |
2 Timoti |
Bulus |
c. 65 B.H.Y. |
Titus |
Bulus |
c. 61-64 B.H.Y. |
Filimon |
Bulus |
c. 60-61 B.H.Y. |
Ibraniyawa |
Bulus |
c. 61 B.H.Y. |
Yakub |
Yakub (Dan’uwan Yesu) |
b. 62 B.H.Y. |
1 Bitrus |
Bitrus |
c. 62-64 B.H.Y. |
2 Bitrus |
Bitrus |
c. 64 B.H.Y. |
1 Yohanna |
Manzo Yohanna |
c. 98 B.H.Y. |
2 Yohanna |
Manzo Yohanna |
c. 98 B.H.Y. |
3 Yohanna |
Manzo Yohanna |
c. 98 B.H.Y. |
Yahuda |
Yahuda (Dan’uwan Yesu) |
c. 65 B.H.Y. |
Ru’ya ta Yohanna |
Manzo Yohanna |
c. 96 B.H.Y. |
Abin lura: Ba a san dukan marubuta da lokacin da aka kammala dukan littattafai ba. Kwanan wata da yawa an kimanta su ne. Alamar nan a. na nufin “bayan,” b. na nufin “kafin,” sa’an nan c. na nufin “circa,” wato “wajen.”
a Jerin sunayen nan ya kunshi littattafai 66 da ke cikin Littafi Mai Tsarki bisa ga tsarin da aka saka su cikin yawancin fassarar Littafi Mai Tsarki. An kafa wannan tsarin ne a karni na hudu bayan haihuwar Yesu.