Ka Zama Abokin Jehobah
Ka Rika Addu’a a Madadin Wasu
Jehobah yana so mu rika yin addu’a a madadin wasu. Bari mu ga mutanen da za mu iya yin addu’a a madadin su.