HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Maris 2025
Wannan fitowar tana ɗauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 5 ga Mayu–8 ga Yuni, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 9
Kada Ka Yi Jinkirin Yin Baftisma
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 5-11 ga Mayu, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 10
Ka Yi Koyi da Yadda Jehobah da Yesu Suke Tunani
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 12-18 ga Mayu, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 11
Ka Yi Waꞌazi da Ƙwazo Kamar Yesu
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 19-25 ga Mayu, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 12
Mu Riƙa Yin Tafiya Cikin Bangaskiya
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 26 ga Mayu–1 ga Yuni, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 13
Hannun Jehobah ba Zai Taɓa Kasawa Ba
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 2-8 ga Yuni, 2025.
Ka Yi Amfani da Madubin da Kyau
Ta yaya za ka yi amfani da Littafi Mai Tsarki kamar madubi?