Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG
TAMBAYOYIN MATASA
Ta Yaya Zan Iya Horar da Zuciyata?
Zuciyarka ce za ta bayyana maka ko wane irin mutum ne kai. Mene ne zuciyarka take gaya maka?
A jw.org, ka duba LABURARE > TALIFOFI > TAMBAYOYIN MATASA.
KA YI KOYI DA BANGASKIYARSU
Maryamu Magadaliya mace ce mai aminci, kuma ita ce ta fara ganin Yesu sa’ad da aka ta da shi daga mutuwa. Ta sami gatan ba mutane wannan labarin.
A jw.org, ka duba LABURARE > TALIFOFI > KA YI KOYI DA BANGASKIYARSU.