Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG

Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG

KA SANI?

Allah Ya Ba da Dokokin Tsabta Gaba da Lokacinsu

Al’ummar Isra’ila ta dā sun amfana daga bin dokokin Allah game da tsabta gaba da lokacinsu.

A jw.org, ka duba KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > ILIMIN KIMIYYA DA LITTAFI MAI TSARKI > LITTAFI MAI TSARKI YA JITU DA KIMIYYA KUWA?

TAMBAYOYIN MATASA

Ta Yaya Zan Tattauna da Iyayena Game da Dokokin da Suka Kafa?

Idan ka koyi yi wa iyayenka magana da biyayya, za ka yi mamaki don sakamako mai kyau da za ka samu.

A jw.org, ka duba KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > MATASA > TAMBAYOYIN MATASA.