HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Disamba 2017
Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 29 ga Janairu zuwa 25 ga Fabrairu, 2018.
“Na Sani Za Ya Tashi”
Ta yaya za mu kasance da tabbacin cewa za a yi tashin matattu nan gaba?
“Ina da Bege ga Allah”
Me ya sa begen tashin matattu koyarwa ce mai muhimmanci ga Kiristoci?
Ka Tuna?
Shin ka ji dadin karanta talifofin Hasumiyar Tsaro na kwanan bayan nan kuwa? Tambayoyi nawa za ka iya amsawa?
Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu
Shin wadanda Almasihu ya fito daga zuriyarsu a Israila ta dā ’ya’yan fari ne kawai?
Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu
Shin ya dace ne ma’aurata su dauki maganin hana daukar ciki na IUD cewa ya dace da ka’idodin Littafi Mai Tsarki?
Iyaye—Ku Taimaki Yaranku Su Yi ‘Hikima’ don Su Sami Ceto
Kiristoci da yawa suna damuwa sosai sa’ad da yaransa suke son su dauki matakin yin alkawarin bauta wa Jehobah da kuma yin baftisma. Ta yaya za su taimaka wa yaran su yi nasara kuma su sami ceto?
Matasa—“Ku Yi Aikin Cetonku”
Baftisma abu ne mai muhimmanci sosai, amma bai kamata matasa su ki ko kuma su ji tsoron yi ba.
TARIHI
Na Sadaukar da Kome don Hidimar Ubangiji
A lokacin da Felix Fajardo ya tsai da shawarar zama kirista shekararsa 16 ne. Kuma bayan shekara 70 bai taba yin da-na-sani don shawarar da ya tsai da na yin duk abin da ubangiji ya ce ya yi ba.
Fihirisa na Hasumiyar Tsaro ta 2017
Jerin talifofi da aka wallafa a Hasumiyar Tsaro na nazari da na wa’azi a shekara ta 2017.