Ku Faranta Ran Jehobah!
Karin Magana 27:11
SASHE NA SAFE
-
9:30 Sauti
-
9:40 Waƙa ta 29 da Addu’a
-
9:50 Ku Faranta Ran Jehobah!
-
10:05 Jerin Jawabai: Ku Yi Koyi da Halaye Huɗu na Jehobah
-
• Adalci
-
• Yin Amfani da Iko
-
• Hikima
-
• Ƙauna
-
-
11:05 Waƙa ta 81 da Sanarwa
-
11:15 Ku Ɗaukaka Allah ta Wajen Haifar da “’Ya’ya Masu Kyau”
-
11:30 Jawabin Baftisma
-
12:00 Waƙa ta 49
SASHE NA RANA
-
1:10 Sauti
-
1:20 Waƙa ta 28 da Addu’a
-
1:30 Jawabi Daga Littafi Mai Tsarki ga Jama’a: Ta Yaya Za Ka Faranta Ran Jehobah?
-
2:00 Taƙaita Hasumiyar Tsaro
-
2:30 Waƙa ta 35 da Sanarwa
-
2:40 Jerin Jawabai: Ku Faranta Ran Jehobah a . . .
-
• Rayuwarku
-
• Iyalinku
-
• Ikilisiyarku
-
• Unguwarku
-
-
3:40 Farin Cikin da Jehobah Yake Bayarwa Shi Ne Ƙarfinku
-
4:15 Waƙa ta 110 da Addu’a