Yadda Za Mu Yi Wa’azi
●○○ HAƊUWA TA FARI
Tambaya: Shin Allah ne sanadiyyar wahalar da muke sha?
Nassi: Ayu 34:10
Tambaya don Ziyara ta Gaba:: Wa yake haddasa wahalar da muke sha?
○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO
Tambaya: Wa yake haddasa wahalar da muke sha?
Nassi: 1Yo 5:19
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya Allah zai gyara abubuwan da Shaiɗan ya ɓatar?
○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU
Tambaya: Ta yaya Allah zai gyara abubuwan da Shaiɗan ya ɓatar?
Nassi: Mt 6:9, 10
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Mene ne Mulkin Allah?