Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

29 ga Yuli–4 ga Agusta

1 TIMOTI 4-6

29 ga Yuli–4 ga Agusta
  • Waƙa ta 80 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ibada Ta Fi Tara Dukiya”: (minti 10)

    • 1Ti 6:​6-8​—Muhimmancin yin “ibada tare da” gamsuwa (mwbr19.07-HA an ɗauko daga w03 6/1 9 sakin layi na 1-2)

    • 1Ti 6:9​—Sakamakon neman dukiya (mwbr19.07-HA an ɗauko daga g 6/07 6 sakin layi na 2)

    • 1Ti 6:10​—Baƙin cikin da son kuɗi ke kawowa (mwbr19.07-HA an ɗauko daga 11/08 6 sakin layi na 4-6)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • 1Ti 4:2​—Ta yaya mutum zai sa tunanin zuciyarsa ya mutu, kuma me ya sa hakan yake da haɗari sosai? (lv 21-22 sakin layi na 17)

    • 1Ti 4:13​—Me ya sa manzo Bulus ya ƙarfafa Timoti ya ci gaba da karatu ga jama’a? (mwbr19.07-HA an ɗauko daga it-2 714 sakin layi na 1-2)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 1Ti 4:​1-16 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA