Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

22-28 ga Yuli

1 TIMOTI 1-3

22-28 ga Yuli
  • Waƙa ta 103 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Yi ‘Marmarin Zama Masu Kula’ da Ikilisiya”: (minti 10)

    • [Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin 1 Timoti.]

    • 1Ti 3:1​—An ƙarfafa ’yan’uwa maza da su yi marmarin zama masu kula da ikilisiya (w16.08 21 sakin layi na 3)

    • 1Ti 3:13​—’Yan’uwa maza da suke ayyuka masu kyau a cikin ikilisiya suna samun albarka sosai (mwbr19.07-HA an ɗauko daga km 9/78 4 sakin layi na 7)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • 1Ti 1:4​—Me ya sa Bulus ya gargaɗi Timoti cewa kada ya mai da hankali ga bincika sunayen kakanni? (mwbr19.07-HA an ɗauko daga it-1 914-915)

    • 1Ti 1:17​—Me ya sa Jehobah ne kaɗai ya kamata a ce da shi “Sarkin zamanai”? (cl 12 sakin layi na 15)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 1Ti 2:​1-15 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA