9-15 ga Yuli
LUKA 8-9
Waƙa ta 13 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Mene ne Zama Mabiyin Yesu Ya Ƙunsa?”: (minti 10)
Lu 9:57, 58—Wajibi ne mabiyan Yesu su dogara ga Jehobah kaɗai (it-2 494)
Lu 9:59, 60—Mabiyan Yesu suna biɗan Mulkin Allah farko a rayuwarsu (duba bayanin a nwtsty)
Lu 9:61, 62—Bai kamata mabiyan Yesu su bar abubuwan duniya su janye hankalinsu daga ibada ba (duba hotuna da bidiyo a nwtsty; w12 4/15 15-16 sakin layi na 11-13)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Lu 8:3—Ta yaya waɗannan Kiristocin suka yi wa Yesu da kuma almajiransa “hidima”? (duba bayanin a nwtsty)
Lu 9:49, 50—Me ya sa Yesu bai hana wani mutumin da ke fitar da aljanu ba, duk da cewa mutumin ba mabiyinsa ba ne? (w08 3/15 31 sakin layi na 2)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Lu 8:1-15
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.
Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.
Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w12 3/15 27-28 sakin layi na 11-15—Jigo: Shin Ya Kamata Mu Yi Da-na-sani don Abubuwan da Muka Bari Saboda Mulkin Allah?
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 124
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 10 sakin layi na 1-8
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 110 da Addu’a