EZEKIYEL 15-17
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Kana Cika Alkawuranka Kuwa?
17:18, 19
-
Wane alkawari ne Sarki Zadakiya ya karya?
Wane sakamako ne hakan ya janyo masa?
-
Waɗanne alkawurai ne na na yi?
Waɗanne abubuwa ne za su iya faruwa idan na karya alkawurana?