KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Yadda Za Mu Yi Wa’azi
HAƊUWA TA FARI
Tambaya: Mene ne Mulkin Allah?
Nassi: Ish 9:6, 7 ko Mt 6:9, 10
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Mene ne Mulkin Allah zai yi?
AN TATTAUNA BATUN A LITTAFIN NAN:
KOMAWA ZIYARA:
Tambaya: Mene ne Mulkin Allah zai yi?
Nassi: Za 72:16 ko Mt 14:19, 20
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Yaushe ne Mulkin Allah zai zo duniya?
AN TATTAUNA ZABURA 72:16 A LITTAFIN NAN: