IBRANIYAWA 9-10
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |‘Kwatancin Abubuwa Masu Kyau da Za Su Faru a Gaba’
9:12-14, 24-26; 10:1-4
Mazauni da ake amfani da shi a dā ya kwatanta tsarin da Allah zai bi don ya ceto ’yan Adam daga zunubi ta wurin fansar Yesu. Ka sake jera abubuwan da ke hannun hagu da na dama don su jitu da abubuwan da suke wakilta.
|
|