30 ga Satumba–6 ga Oktoba
YAKUB 1-2
Waƙa ta 122 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Abin da Ke Janyo Zunubi da Mutuwa”: (minti 10)
[Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin Yakub.]
Yak 1:14—Yin tunani a kan abin da bai da kyau zai sa mu yi kwaɗayin abin da bai dace ba (mwbr19.09-HA an ɗauko daga g17.4 14)
Yak 1:15—Kwaɗayin abubuwan da ba su dace ba zai kai mu ga zunubi da kuma mutuwa (mwbr19.09-HA an ɗauko daga g17.4 14)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Yak 1:17—Me ya sa aka kira Jehobah “Uban haskoki”? (mwbr19.09-HA an ɗauko daga it-2 253-254)
Yak 2:8—Mene ne ma’anar furucin nan doka ko “koyarwar . . . mulki”? (mwbr19.09-HA an ɗauko daga it-2 222 sakin layi na 4)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Yak 2:10-26 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassin da za ka yi amfani da shi. Ka gayyaci maigidan zuwa taro. (th darasi na 3)
Komawa Ziyara ta Uku: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassin da za ka yi amfani da shi. Ka ba maigidan ɗaya daga cikin littattafan da muke nazari da su. (th darasi na 12)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) bhs shafi na 30 sakin layi na 4-5 (th darasi na 13)
RAYUWAR KIRISTA
“A Kan Waɗannan Sai Ku” Riƙa Yin Tunani: (minti 8) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Guji Abubuwan da Za Su Sa Ku Zama Marasa Aminci—Nishaɗi Marar Kyau.
Iyaye—Ku Taimaki Yaranku Su Guji Aika Saƙonni, Bidiyo ko Hotunan Batsa ta Waya: (minti 7) Jawabin da dattijo zai yi bisa Awake! ta Nuwamba 2013 shafi na 4-5.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 14 sakin layi na 11-17 da Taƙaitawa da ke shafi na 152-153 da kuma Ƙarin Bayani na 30
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 130 da Addu’a