IBRANIYAWA 12-13
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Jehobah Yana Horar da Wadanda Yake Kauna
12:5-7, 11
Horo yana nufin jan kunne da gyara da kuma koyarwa. Jehobah yana horar da mu kamar yadda uba yakan horar da yaransa. Mukan samu horo ta . . .
-
Karatun Littafi Mai Tsarki da nazari da halartan taro da kuma bimbini
-
Shawara ko gyara daga ’yan’uwanmu
-
Sakamakon kurakuranmu
-
Yankan zumunci ko kuma tsawatarwa daga dattawa
-
Gwaji ko tsanantawa da Jehobah ya ƙyale mu fuskanta.—w15 9/15 21 sakin layi na 13; it-1-E 629