5- 11 ga Satumba
ZABURA 119
Waƙa ta 48 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ka Yi “Tafiya Cikin Shari’ar Ubangiji”: (minti 10)
Za 119:1-8—Za mu yi farin ciki na gaske idan muka bi dokar Allah (w05 5/1 4 sakin layi na 3-4)
Za 119:33-40—Kalmar Allah tana taimaka mana mu jimre da matsaloli (w05 5/1 6 sakin layi na 12)
Za 119:41-48—Sanin Kalmar Allah da kyau yana sa mu yi wa’azi da gaba gaɗi (w05 5/1 7 sakin layi na 13-14)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Za 119:71—Mene ne amfanin shan wahala? (w06 9/1 29 sakin layi na 4)
Za 119:96—Mene ne ake nufi da “ƙarshen dukan kamalta”? (w06 9/1 29 sakin layi na 5)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 119:73-93
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa masu shela su rubuta tasu gabatarwa.
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 69
“Idan Ƙaramin Yaro Ne a Gida”: (minti 5) Jawabi.
Bukatun Ikilisiya: (minti 10) Za ku iya tattauna darussa daga Yearbook. (yb16 shafuffuka na 59-62)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 23 sakin layi na 15-29, da tambayoyi don bimbini da ke shafi na 204
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 13 da Addu’a