13-19 ga Nuwamba
AYUBA 15-17
Waƙa ta 90 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Kada Ku Yi Koyi da Elifaz Saꞌad da Kuke Taꞌazantar da Mutane”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
Ayu 16:22—Shin, abin da Ayuba ya faɗa ya nuna cewa bai gaskata da tashin matattu ba ne? (w06 4/1 9 sakin layi na 8)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) Ayu 17:1-16 (th darasi na 12)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Littafi Mai Tsarki—Ayu 26:7. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Komawa Ziyara: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gaya wa mutumin yadda muke yin nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane kyauta kuma ka ba shi katin nazarin Littafi Mai Tsarki. (th darasi na 11)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff bitar sashe na 1 tambaya ta 6-10 (th darasi na 8)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 30) kr babi na 2 sakin layi na 13-22
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 118 da Adduꞌa