Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

6-12 ga Nuwamba

AMOS 1-9

6-12 ga Nuwamba
  •  Waƙa ta 144 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Biɗi Jehobah, Kuma Za Ku Rayu”: (minti 10)

    • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Amos.]

    • Am 5:​4, 6​—Wajibi ne mu san Jehobah kuma mu yi nufinsa (w04 12/1 21 sakin layi na 20)

    • Am 5:​14, 15​—Wajibi ne mu amince da ƙa’idodin Jehobah game da nagarta da mugunta kuma mu so su (jd 90-91 sakin layi na 16-17)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Am 2:12​—Ta yaya za mu yi amfani da darasin da ke wannan ayar? (w07 11/1 30 sakin layi na 7)

    • Am 8:​1, 2​—Mene ne “kwando cike da amfanin damana” ke nufi? (w07 11/1 30 sakin layi na 5)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Am 4:​1-13

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattauna “Gabatarwa” na wannan watan. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki.

RAYUWAR KIRISTA