12-18 ga Mayu
KARIN MAGANA 13
Waƙa ta 34 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)
1. Kada Ku Bar ‘Fitilar Mugaye’ ta Yaudare Ku
(minti 10)
Mugaye ba su da bege (K. Ma 13:9; it-2-E 196 sakin layi na 2-3)
Ku guji abokan banza (K. Ma 13:20; w12 7/15 12 sakin layi na 3)
Jehobah yakan yi wa masu adalci albarka (K. Ma 13:25; w04-E 7/15 31 sakin layi na 6)
2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah
(minti 10)
-
K. Ma 13:24—Wace shawara ce ayar nan ta bayar game da hanyar da ta dace a yi wa yara horo? (it-2-E 276 sakin layi na 2)
-
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?
3. Karatun Littafi Mai Tsarki
(minti 4) K. Ma 13:1-17 (th darasi na 10)
4. Fara Magana da Mutane
(minti 3) WAꞌAZI GIDA-GIDA. Ka soma da ambata wani abin da ke faruwa a yankinku, kuma ka karanta wa mutumin wani nassi da zai ƙarfafa shi. (lmd darasi na 2 batu na 5)
5. Fara Magana da Mutane
(minti 4) SAꞌAD DA KAKE AYYUKA NA YAU DA KULLUM. Ka gayyaci mutumin zuwa taro. (lmd darasi na 2 batu na 3)
6. Jawabi
(minti 5) lmd ƙarin bayani na 1 batu na 9—Jigo: Yaran da Suke Girmama Iyayensu Kuma Suke Yi Musu Biyayya, Za Su Yi Nasara a Rayuwa. (th darasi na 16)
Waƙa ta 77
7. “Hasken Mai Adalci Yana Haskakawa Sosai”
(minti 8) Tattaunawa.
Kalmar Allah na ɗauke da shawara da kuma hikimar da babu kamar ta. Idan muka yi amfani da shawarar a rayuwarmu, za mu kasance da farin ciki, kuma za mu yi nasara. Ba a samun hakan a duniyar nan.
Ku kalli BIDIYON Duniya Ba Za Ta Iya Ba Ka Abin da Ba Ta da Shi Ba. Sai ka tambayi masu sauraro:
-
Ta yaya labarin Gainanshina ya nuna cewa ƙaunar mutanen Jehobah ya fi na mutanen duniya?—K. Ma 13:9
Zai yi kyau idan ba ma yin tunanin abubuwan duniyar nan ko kuma mu riƙa da-na-sani don shawarar da muka yanke da take ba mu damar bauta wa Jehobah. (1Yo 2:15-17) A maimako, mu mai da hankali ga “darajar sanin” da muke da shi yanzu.—Fib 3:8.
8. Bukatun Ikilisiya
(minti 7)
9. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya
(minti 30) w23.4 8 sakin layi na 1-12