10-16 ga Yuni
ZABURA 48-50
Waƙa ta 126 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)
1. Iyaye, Ku Ƙarfafa Iyalinku Su Riƙa Bin Ja-gorancin Ƙungiyar Jehobah
(minti 10)
Ku taimaka wa yaranku su kusaci Jehobah da kuma ƙungiyarsa (Za 48:12, 13; w22.03 22 sakin layi na 11; w11 3/15 19 sakin layi na 5-7)
Ku koya wa yaranku game da tarihin ƙungiyar Jehobah (w12 8/15 12 sakin layi na 5)
Ta wajen misalinku, ku taimaka wa iyalinku su bi ja-gorancin ƙungiyar Jehobah (Za 48:14)
ABIN DA ZA A IYA YI A IBADA TA IYALI: A wasu lokuta, ku kalli kuma ku tattauna ɗaya daga cikin bidiyoyinmu da ke sashen “Kungiyarmu” a jw.org/ha.
2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah
(minti 10)
-
Za 49:6, 7—Mene ne Israꞌilawan ya kamata su tuna game da albarkun da suka samu? (it-2-E 805)
-
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?
3. Karatun Littafi Mai Tsarki
(minti 4) Za 50:1-23 (th darasi na 11)
4. Ƙarfin Hali—Abin da Yesu Ya Yi
(minti 7) Tattaunawa. Ku kalli BIDIYON, sai ku tattauna lmd darasi na 6 batu na 1-2.
5. Ƙarfin Hali—Ka Yi Koyi da Yesu
(minti 8) Tattaunawa da ke lmd darasi na 6 batu na 3-5 da “Ka Kuma Karanta.”
Waƙa ta 73
6. Bukatun Ikilisiya
(minti 15)