20-26 ga Mayu
2 KORINTIYAWA 11-13
Waƙa ta 3 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Abin da Ya Zama Kamar ‘Ƙaya a Jikin’ Bulus”: (minti 10)
2Ko 12:7—Bulus ya yi ta fama da wata matsala da ke kama da ƙaya a jikinsa (w08 6/15 3-4)
2Ko 12:8, 9—Jehobah bai cire ma Bulus wannan ƙayar kamar yadda ya roƙa ba (w06 12/15 24 sakin layi na 17-18)
2Ko 12:10—Da taimakon ruhu mai tsarki, Bulus ya yi aikin da aka ba shi (w18.01 9 sakin layi na 8-9)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
2Ko 12:2-4—Mene ne wataƙila “sama na uku” da kuma “aljanna” suke nufi? (w18.12 8 sakin layi na 10-12)
2Ko 13:12—Mece ce “sumbar ƙauna mai tsarki” take nufi? (mwbr19.05-HA an ɗauko daga it-2 177)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 2Ko 11:1-15 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.
Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 2)
Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi, sai ka ba da littafin nan Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki? (th darasi na 4)
RAYUWAR KIRISTA
“Za Ka Iya Yin Farin Ciki Ko da Kana Fama da Wata Matsala!”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan “Za a Buɗe Idanun Makafi.” Ka sanar da ’yan’uwa cewa akwai littattafan makafi a harsuna 47 har da waɗanda za su iya rubutu a ciki. Masu shela su gaya wa mai kula da littattafai idan suna bukatar su. Ka ƙarfafa ’yan’uwa su riƙa mai da hankali ga makafi a ikilisiya da ma ko’ina don su taimaka musu idan sun bukaci hakan.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 8 sakin layi na 1-10 da Ƙarin Bayani na 20
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 78 da Addu’a