DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
An Tsara Yadda Ake Bauta a Haikali da Kyau
Sarki Dauda ya tsara aikin da Lawiyawa da firistoci suke yi a haikali (1Tar 23:6, 27, 28; 24:1, 3; it-2-E 241, 686)
An zaɓi ƙwararrun mawaƙa da waɗanda suke koyo don su riƙa rera waƙa ga Jehobah (1Tar 25:1, 8; it-2-E 451-452)
An ba Lawiyawa da wasu maꞌaikata aikin gadin ƙofofi da kuma lura da maꞌaji (1Tar 26:16-20; it-1-E 898)
Muna bauta wa Jehobah a hanyar da ta dace domin shi mai tsara ayyuka da kyau ne.—1Ko 14:33.
DON BIMBINI: Ta yaya ake tsara yadda muke bauta wa Jehobah a yau?