5-11 ga Fabrairu
ZABURA 1-4
Waƙa ta 150 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)
1. Ku Zaɓi Mulkin Allah
(minti 10)
[Ku kalli BIDIYON Gabatarwar Littafin Zabura.]
Gwamnatin ꞌyan Adam sun mai da kansu abokan gāba Mulkin Allah (Za 2:2; w21.09 15 sakin layi na 8)
Jehobah ya ba dukan mutane dama su goyi bayan Mulkinsa (Za 2:10-12)
KA TAMBAYI KANKA, ‘Na ƙudiri niyya cewa zan ƙi saka hannu a duk harkokin siyasa na wannan duniya, ko hakan zai sa in fuskanci matsaloli?’—w16.04 24 sakin layi na 11.
2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah
(minti 10)
Za 1:4—A wace hanya ce masu mugunta suke kama da “dusa . . . da iska take kwashewa”? (it-1-E 425)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?
3. Karatun Littafi Mai Tsarki
(minti 4) Za 3:1–4:8 (th darasi na 12)
4. Ka Yi Kamar Kuna Hira—Abin da Filibus Ya Yi
(minti 7) Tattaunawa. Ku kalli BIDIYON, sai ku tattauna lmd darasi na 2 batu na 1-2.
5. Ka Yi Kamar Kuna Hira—Ka Yi Koyi da Filibus
(minti 8) Tattaunawa daga lmd darasi na 2 batu na 3-5 da “Ka Kuma Karanta.”
Waƙa ta 32
6. Bukatun Ikilisiya
(minti 15)