Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

3-9 ga Fabrairu

FARAWA 12-14

3-9 ga Fabrairu

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Yarjejeniyar da Ta Shafe Ka”: (minti 10)

    • Fa 12:​1, 2​—Jehobah ya yi alkawari cewa zai albarkaci Ibram (Ibrahim) (mwbr20.02-HA an ɗauko daga it-1 522 sakin layi na 4)

    • Fa 12:3​—“Dukan kabilun duniya” za su sami “albarka” ta wurin Ibrahim (mwbr20.02-HA an ɗauko daga w89 7/1 3 sakin layi na 4)

    • Fa 13:​14-17​—Jehobah ya nuna wa Ibrahim ƙasar da zuriyarsa za ta gāda (mwbr20.02-HA an ɗauko daga it-2 213 sakin layi na 3)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fa 13:​8, 9​—Ta yaya za mu sasanta matsaloli kamar yadda Ibrahim ya yi? (w16.05 5 sakin layi na 12)

    • Fa 14:​18-20​—Ta yaya Lawi ya ba da “tasa zakka ta hannun Ibrahim”? (Ibr 7:​4-10; mwbr20.02-HA an ɗauko daga it-2 683 sakin layi na 1)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 12:​1-20 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Muhimman Bayanan Su Fita Dalla-Dalla, sai ku tattauna darasi na 14 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa.

  • Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w12-E 1/1 8​—Jigo: Me Ya Sa Saratu Ta Zama Mace Mai Daraja? (th darasi na 14)

RAYUWAR KIRISTA