Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 20-21

Jehobah Yana Cika Alkawuransa A Koyaushe

Jehobah Yana Cika Alkawuransa A Koyaushe

21:1-3, 5-7, 10-12, 14

Jehobah ya albarkaci Ibrahim da Saratu da ɗa don sun kasance da bangaskiya. Bayan haka, biyayyar da suka yi duk da matsaloli ta nuna cewa sun gaskata da alkawuran Jehobah game da nan gaba.

Ta yaya zan nuna cewa na gaskata da alkawuran Jehobah sa’ad da nake fuskantar matsaloli? Ta yaya zan ƙarfafa bangaskiyata?