Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Bulus yana wa’azi a kasuwa

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 17-18

Ku Yi Koyi da Yadda Bulus Ya Yi Wa’azi da Kuma Koyarwa

Ku Yi Koyi da Yadda Bulus Ya Yi Wa’azi da Kuma Koyarwa

17:2, 3, 17, 22, 23

Ta yaya za mu bi misalin manzo Bulus?

  • Yin wa’azi a kasuwa

    Mu yi amfani da Littafi Mai Tsarki don mu ba da hujja ga abin da muka faɗa wa mutane kuma mu bayyana musu yadda za su fahimta

  • Yin wa’azi a bakin titi

    Mu riƙa yin wa’azi a inda za mu sami mutane

  • Wani dan’uwa yana yin amfani da Littafi Mai Tsarki na mutumin don ya masa wa’azi

    Kada mu kushe imanin mutane amma mu yi amfani da shi don mu ja hankalinsu ga abin da muke so mu koya musu