MALACHI 1-4
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Aurenku Na Faranta wa Jehobah Rai Kuwa?
2:13-16
-
A zamanin Malakai, Isra’ilawa da yawa suna kashe aurensu ba gaira ba dalili. Jehobah bai amince da ibadar mutanen da suka ci amanar matarsu ko mijinsu ba
-
Jehobah ya albarkaci mutanen da suka mutunta mijinsu ko matarsu
Ta yaya ma’aurata a yau za su kasance da aminci ta . . .
-
tunaninsu?
-
abin da suke kallo?
-
furucinsu?