ZAKARIYA 9-14
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Ku Kasance a “Kwarin Duwatsu”
14:3-5
Jehobah ya yi “kwari mai girma” a shekara ta 1914, sa’ad da ya kafa Mulkin da aka samo daga “dutsen” da ke wakiltar sarautar Jehobah. Daga shekara ta 1919, bayin Allah sun nemi mafaka a ‘kwarin duwatsun’
Ta yaya mutane suke ‘gudu cikin kwarin duwatsu’ don su sami kāriya?
14:12, 15
Duk mutumin da ba ya cikin wannan kwarin zai mutu a yaƙin Armageddon
Ta yaya zan kasance a cikin wannan kwarin kāriyar?