Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

26 ga Disamba–1 ga Janairu

ISHAYA 17-23

26 ga Disamba–1 ga Janairu
  • Waƙa ta 123 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan))

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Yin Wulaƙanci da Ikonmu Zai Sa Mu Rasa Gatanmu”: (minti 10)

    • Ish 22:15, 16—Shebna ya yi amfani da ikonsa don ya amfani kansa (ip-1-E 238 sakin layi na 16-17)

    • Ish 22:17-22—Jehobah ya ba Eliakim matsayin Shebna (ip-1-E 238-239 sakin layi na 17-18)

    • Ish 22:23-25—Labarin Shebna ya koya mana darussa masu kyau (w07 2/1 4 sakin layi na 6; ip-1-E 240-241 sakin layi na 19-20)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ish 21:1—Ina ne ake kira “jejin da ke wajen teku?” kuma me ya sa? (w06 12/1 30 sakin layi na 4)

    • Ish 23:17, 18—Ta yaya ribar da Tyre ta yi ta kasance da “tsarki ga Ubangiji”? (ip-1-E 253-254 sakin layi na 22-24)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 17:1-14

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) bhs—Ka yi amfani da bidiyon Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? wajen gabatar da littafin. (Abin lura: Kada a saka bidiyon sa’ad da ake gwajin.)

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) bhs—Ka soma nazari a baƙin ƙofa kuma ka ambaci wani batun da za ku sake tattaunawa.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 150-151 sakin layi na 10-11—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 44

  • Ka Ci Gaba da ‘Yin Tsaro!’: (minti 8) Jawabin da dattijo zai bayar wanda aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Maris, 2015, shafuffuka na 12-16. Ka ƙarfafa masu sauraro su ci gaba da kasancewa a faɗake kamar mai tsaron da Ishaya ya gani a wahayi da kuma budurwai biyar masu hikima na kwatancin Yesu.Ish 21:8; Mt 25:1-13.

  • Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim ma: (minti 7) Ka saka bidiyon nan Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim ma na watan Disamba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 6 sakin layi na 1-7, Sashe na 2—Wa’azin Mulkin—Yadda Ake Yaɗa Bishara a Dukan Duniya

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 141 da Addu’a