14-20 ga Agusta
EZEKIYEL 32-34
Waƙa ta 144 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Hakkin da Mai Tsaro Yake da Shi”: (minti 10)
Eze 33:7—Jehobah ya naɗa Ezekiyel a matsayin mai tsaro (it-2-E 1172 sakin layi na 2)
Eze 33:8, 9—Mai tsaro yana yi wa mutane gargaɗi don kada ya ɗauki alhakin jininsu (w88 5/1 25 sakin layi na 13)
Eze 33:11, 14-16—Jehobah zai ceci waɗanda suka saurari gargaɗi (w12 3/15 15 sakin layi na 3)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Eze 33:32, 33—Me ya sa muke bukatar mu ɗage a yin wa’azi duk da tsanantawa? (w91 10/1 23 sakin layi na 16-17)
Eze 34:23—Ta yaya wannan ayar ta cika? (w07 4/1 26 sakin layi na 3)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Eze 32:1-16
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.4—Ka yi shiri don koma ziyara.
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.4—Ka gayyato mutumin zuwa taro.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 2 sakin layi na 9-10—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 67
“Ku Kasance da Halaye Masu Kyau—Ƙarfin Hali”: (minti 15) Tattaunawa. Ka nuna bidiyon nan Ku Guji Abubuwan da Za Su Sa Ku Zama Marasa Aminci—Jin Tsoron Mutum.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 16 sakin layi na 6-17
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 117 da Addu’a