Dukan ’Yan’uwanmu a Fadin Duniya
Kusan shekaru 2,000 da suka shige, an umurci Kiristoci su ‘kaunaci dukan ’yan’uwa.’ Ta yaya Shaidun Jehobah suke bin wannan umurnin? Wannan bidiyon ya nuna hanyoyi uku da ’yan’uwantakarmu take cika wannan umurnin: na 1) ta aikin wa’azi, na 2) ta taimaka wa wadanda suke da bukata, da na 3) ta yin taro don bauta wa Jehobah Allah.
Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So
DOCUMENTARIES
Shaidun Jehobah—Masu Yin Wa’azi a Faɗin Duniya
An san Shaidun Jehobah sosai da aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a fadin duniya. Ta yaya suka tsara aikinsu, yaya ake gudanar da aikin, kuma a ina ake samun kudin tafiyar da aikin?