Koma ka ga abin da ke ciki

3 GA YUNI, 2022
LABARAN DUNIYA

2022 Karin Bayani na 4 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

2022 Karin Bayani na 4 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya ba da karin bayanai game da ’yan’uwanmu a Gabashin Turai. Ya kuma gabatar da wata ganawa don ya karfafa mu mu ci gaba da yin farin ciki yayin da muke jimre wa matsaloli.